DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnan Filato Caleb Mutfwang Ya Fice Daga Jam’iyyar PDP
DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnan Filato Caleb Mutfwang Ya Fice Daga Jam’iyyar PDP
Rahotanni daga jihar Filato sun tabbatar da cewa Gwamna Caleb Mutfwang ya ajiye membobinsa daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), sai dai har yanzu ba a bayyana sabuwar jam’iyyar da zai koma ba.

Comments
Post a Comment