Iran Ta Yi Gargaɗi: Ba Ma Ɗaukar Barazana da Wasa, Za Mu Maida Martani Mai Tsanani‼️
Iran Ta Yi Gargaɗi: Ba Ma Ɗaukar Barazana da Wasa, Za Mu Maida Martani Mai Tsanani‼️
🚨 BREAKING NEWS
Sakatariyar Majalisar Tsaron Iran ta bayyana cewa ƙasar ba ta ɗaukar kowace barazana daga maƙiyanta da wasa.
Ta ce Iran a shirye take ta ɗauki tsauraran matakai, tare da mayar da martani mai ban mamaki ga duk wani hari da zai taso.
Sakatariyar Majalisar Tsaron Iran ta bayyana cewa ƙasar Iran ba ta ɗaukar kowace irin barazana daga maƙiyanta da wasa.
A cewarta, Iran na da cikakken shiri da ƙwarewa wajen kare kanta, inda ta jaddada cewa duk wani hari ko yunƙurin barazana zai fuskanci martani mai tsauri da ba a zata ba.
Ta ƙara da cewa matakan tsaron Iran sun kai matakin da zai ba ta damar fuskantar kowanne irin barazana cikin ƙarfi da jarumtaka.

Comments
Post a Comment