Rundunar ƴansandan kasar nan ta sanar da dakatar da kamen motoci masu gilashi mai duhu a faɗin ƙasar, biyo bayan umarnin kotu na wucin-gadi.

 Rundunar ƴansandan kasar nan ta sanar da dakatar da kamen motoci masu gilashi mai duhu a faɗin ƙasar, biyo bayan umarnin kotu na wucin-gadi.

A sanarwar da ta fitar a shafinta na X, rundunar ta ce matakin dakatarwar ya biyo bayan ƙarar da ke gaban kotu, inda aka umurci rundunar ta dakata daga aiwatar da dokar, har sai an yanke hukunci.


Tun a ranar 15 ga Disamba, 2025 ne rundunar ta bayyana aniyarta ta fara aiwatar da dokar mallakar lasisin amfani da gilashin mota mai duhu daga ranar 2 ga Janairu, 2026, tana mai cewa hakan na da nufin ƙarfafa tsaro da kare lafiyar jama’a.

Comments

Popular posts from this blog

Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Yi Tattaunawa da Kwankwaso, Daga Bisani Ya Tafi Faransa Don Ganawa da Tinubu

GWAMNATIN TINUBU TA BIYA ‘DAN LOBBYN REPUBLICAN DALA MILIYAN 9 DON LALLABA TRUMP

SHUGABA TINUBU yaki amincewa da sauya shekar gwamnan kano ba tare da kwankwaso ba