Yakamata Victor osimehn ya gyaran dabi"arsa

 Victor Osimhen ya kamata ya gyara ɗabi’arsa. Wannan na daga cikin manyan dalilan da suka hana manyan kulob-kulob ɗaukar sa.

Ademola Lookman ne ya tallafa masa da ƙwallo har guda biyu, amma duk da haka Osimhen ya nuna wani hali da ya sa ya zama abin magana a idanun duniya.

Kamar yadda Osimhen yake babban ɗan wasa, haka ma Lookman babban ɗan wasa ne. Bai dace a raina shi ba kamar ana mu’amala da ɗan wasan NPFL. 😀


Comments

Popular posts from this blog

Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Yi Tattaunawa da Kwankwaso, Daga Bisani Ya Tafi Faransa Don Ganawa da Tinubu

GWAMNATIN TINUBU TA BIYA ‘DAN LOBBYN REPUBLICAN DALA MILIYAN 9 DON LALLABA TRUMP

SHUGABA TINUBU yaki amincewa da sauya shekar gwamnan kano ba tare da kwankwaso ba